GenresNews, Talk, Politics, Sports, Entertainment
LanguageHausa
LocationKano, Kano, Nigeria
Websitehttps://www.bichiradioandtv.com
CallSign~
Frequency: ~
TypeInternet, FM
DescriptionAn Samar da wadannan tagwayen tashoshi da nufin Zama tsangaya wajen daukar darasin abubuwan da ke faruwa, kama daga harkokin siyasa mulki da tattalin arziki. Harwayau, mu na da tsarin binciken kwakwkwafin yadda ake tasarifi da mulki da nufin haskakawa al'umma yadda yakamata shugabancin ya kasance.Batare da tsoro ko shakka ba, za mu gudanar da aiki bisa doka da ka'idar aikin jarida domin ba kowa dama, tare da kokarin ganin an dawo da dama ga mai ita.
Recommended Radio Stations
Next Up Clear ×

Your queue is empty, Click the play button on an album, song, or playlist to add it to your queue

Raddio Raddio : / :