Genres | Education, Tech-tips, Tutorial, News, Talk |
---|---|
Language | Hausa |
Location | Kano, Kano, Nigeria |
Website | https://duniyarfasahaonline.com/ |
CallSign | ~ |
Frequency: | ~ |
Type | Internet, FM |
Description | Ga me da DF Online RadioWannan tasha, an samar da ita da nufin inganta fahimtar al’amuran Fasaha da Kimiyya ga al’umar Hausawa, musamman Dalibai masu nazari a wadannan fannoni da kuma sauran Jama’a masu ta’ammali da Na’urorin Zamani da sauran al’aumara masu alaka da wadannan. |